Mazauna yankin Mpape dake babban birnin tarayya aun kadu da ganin wani abu me kama da aman wuta da duwatsun yakin ke fitarwa, bayan ganin wannan lamari sunyi gaggawar kiran jami'an gwamnati maau bayar da agajin gaggawa.
cigaba da karatu »source https://www.hutudole.com/2018/10/an-samu-fargabar-aukuwar-aman-wuta-daga.html
0 Comments:
إرسال تعليق