An yi sunan diyar tauraron fina-finan Hausa kuma me bayar da Umarni, Abdulmumin wanda aka fi sani da Tantiri, ya bayyana cewa ya sakawa diyar tashi suna Hauwa, kuma ita da mahaifiyarta suna cikin koshin lafiya.
cigaba da karatu »source https://www.hutudole.com/2018/10/an-yi-sunan-diyar-abdulmumintantiri-ya.html
0 Comments:
إرسال تعليق