الأحد، 21 أكتوبر 2018




Bana fargabar makoma ta a Real Madrid>>Lopetegui

Home Bana fargabar makoma ta a Real Madrid>>Lopetegui

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Kocin Real Madrid Julen Lopetegui, ya ce har yanzu hankalinsa a kwance yake dangane da makomar mukaminsa, duk da matsin lambar da yake sha, a dalilin jerin rashin nasarorin da kungiyar ke fuskanta a karkashinsa.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/bana-fargabar-makoma-ta-real.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: