السبت، 6 أكتوبر 2018




Barkwanci: Haduwar 'yan sanda da direba

Home Barkwanci: Haduwar 'yan sanda da direba

غير معرف

Ku Tura A Social Media
POLICE BA KYAU!!!
Wai wasu 'yan sanda ne suka tare wani driver. Ga yadda hirar tasu ta kasance:
POLICE: "Ina takardun mota?"
DRIVER: "Ga su"
POLICE: "Ina Driver's Licence?"
DRIVER: "Ga shi"

cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/barkwanci-haduwar-yan-sanda-da-direba.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: