Cikin Ali Nuhu Da Kuma Hadiza Gabon Waye Jarumin ka/Ki A Fagen Film
Sanin kowa ne cewa wadannan manyan jarumai Ali Nuhu Da Kuma Hadiza Gabon Sun shahara a wajen Nuna muku fina Finan Hausa.To yau Munaso muyi wani abu domin gane cikinsu wayafi masoya ta hanyar fadin gwani.Muna so kowa ya rubuta mana sunan wanda shin Gwaninsa a comment box namu.Muna Saurarenku.
source@arewanews.com.ng
0 Comments:
إرسال تعليق