Rahotanni sun nuna cewa a gobe Talata ne, wasu gwamnonin APC 15 daga cikin su 21 za su hadu a Abuja don aiwatar da manufarsu na ganin sun tsige Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshimhole wanda suke zargi da shirin wargaza jam'iyyar.
source https://www.hutudole.com/2018/10/gwamnonin-apc-za-su-yi-taro-dan-tsige.html
0 Comments:
إرسال تعليق