الثلاثاء، 23 أكتوبر 2018




Hadaddiyar kungiyar kwadago ta kasa ta yi barazanar fara yajin aiki daga ranar 6 ga watan Nuwamba

Home Hadaddiyar kungiyar kwadago ta kasa ta yi barazanar fara yajin aiki daga ranar 6 ga watan Nuwamba

غير معرف

Ku Tura A Social Media
A ranar Lahadi ne kungiyoyin kwadago na kasa (NLC da ULC) suka yi wa gwamnatin tarayya barazanar shiga yajin aiki daga ranar 6 ga watan Nuwamba idan har gwamnati bata biya bukatun su ba.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/hadaddiyar-kungiyar-kwadago-ta-kasa-ta.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: