الأربعاء، 31 أكتوبر 2018




Hadiza Gabon ta ba masoyanta kyautar katin waya na 6000

Home Hadiza Gabon ta ba masoyanta kyautar katin waya na 6000

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Hadiza Gabon ta ba masoyanta kyautar katin waya na 6000

LABARAI DAGA 24BLOG
A daren jiyane tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta farantawa masoyanta na shafukan sada zumunta rai inda ta bayar da kyautar katin waya na dubu 6, dama dai Hadizar takan yi irin wannan kyauta ta ba zata lokaci zuwa lokaci.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: