الخميس، 25 أكتوبر 2018




Hotunan Rahama Sadau tare da shugabar yaki da tarin fuka ta Duniya

Home Hotunan Rahama Sadau tare da shugabar yaki da tarin fuka ta Duniya

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan tare da shugabar hadakar majalisar dinkin Duniya na kawar da ciwon tarin fuka, Lucica Ditiu a wadannan hotunan nasu da suka kayatar muna musu fatan Alheri.



Share this


Author: verified_user

0 Comments: