Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar yayi kira ga masoyanshi da cewa kada su biye a yi zage-zage dasu, za'a musu barazana, karya da kalaman kiyayya amma kada su damu su kawar da kai su maida hankali kan aikin sake gina Najeriya.
cigaba da karatu »source https://www.hutudole.com/2018/10/kada-ku-yi-zagi-ku-yi-magana-da.html
0 Comments:
إرسال تعليق