A kasashen yamma na turawa harma da wasu yankunan kasashen India da China idan saurayi da budurwa na soyayya saurayi yakan yiwa budurwar tashi kyautar filawa me launika kala-kala wadda kuma matan yankin na girmama wannan kyauta, saidai lamarin ba haka yake ba a yankin mu na Afrika, musamman ma Najeriya.
cigaba da karatu »source https://www.hutudole.com/2018/10/kalli-kalar-fulawar-da-yawancin-yan.html
0 Comments:
إرسال تعليق