Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wannan hoton inda take tare da wasu kawayenta da suka yi shigar kaya kalar tutar Najeriya dan nuna murnar cikar Najeriyar shekaru 58 da samun 'yanci.
source https://www.hutudole.com/2018/10/kalli-kwalliyar-ranar-yanci-ta-rahama.html
0 Comments:
إرسال تعليق