الاثنين، 1 أكتوبر 2018




Kalli yanda Kwankwaso yayi kokwanton zuwa Kano saboda Tsoron kar a mishi ihun sai Buhari: Ashe awa 4 kawai yayi zuwanshi Kanon

Home Kalli yanda Kwankwaso yayi kokwanton zuwa Kano saboda Tsoron kar a mishi ihun sai Buhari: Ashe awa 4 kawai yayi zuwanshi Kanon

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Me taimakawa gwamnan jihar Kano ta kafafen sada zumunta, Salihu Tanko Yakasai yawa tsohon gwamnan jihar, Sanata Kwankwaso tsiya a wannan hoton ta hanyar barkwanci, inda yace, wai na je kanonnanne ko na fasa, karfa su min ihun sai baba!.

cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/kalli-yanda-kwankwaso-yayi-kokwanton.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: