CIKAKKEN HADIN KAI: A nan, dukkan 'yan takarar kujerar Gwamnan jihar Gombe a karkashin tutar APC ne a cikin Bas a lokacin da suke yin rakiya zuwa gida ga dan takarar da ya lashe zaben fidda gwani da aka yi, Inuwa Yahaya kamar dai yadda suka yi alkawari na marawa wanda ya ci zaben baya.
source https://www.hutudole.com/2018/10/kalli-yanda-yan-takarar-gwamnan-jihar.html
0 Comments:
إرسال تعليق