الاثنين، 1 أكتوبر 2018




Karanta abinda Buhari yace game da zaben dake tafe na 2019.

Home Karanta abinda Buhari yace game da zaben dake tafe na 2019.

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Shugaban kasa Buhari  ya tabo batun zabe inda ya ce burinsa shi ne tabbatar da sahihin zabe tareda tabbatar da 'yancin da doka ta ba hukumar zabe domin gudanar da aikinta.
"Samun ci gaban mulkin dimokradiyya ba abu ba ne mai sauki da za a cimma nan
take dole sai an dauki lokaci," in ji shugaban.
Ya ce wannan shi ne muhimmin darasin da Najeriya ta koya a shekaru 58 na samun
'yancin kai.
Daga nan

Share this


Author: verified_user

0 Comments: