الأربعاء، 31 أكتوبر 2018




Karbar Rashawar Ganduje Episode 3

Home › › Karbar Rashawar Ganduje Episode 3

غير معرف

Ku Tura A Social Media
A jiyane mai gidan jaridar nan na daily Nigeria ya fitar da sabon bidiyon ganduje wanda yake kaarbar rashawa fita ta uku.
Wannan bidiyon kusan yafi duk na baya fita wanda ba a ace edit bane, tunda cewa kusan kowa yana cewa wannan bidiyon karyane.Amma jaafar jaafar yace indai zasu cigaba da karyatawa shikuma zai cigaba da sakinsu daya bayan daya.Danna Wancan Photon Na Sama Domin Kallon Videon

Share this


Author: verified_user

0 Comments: