الجمعة، 5 أكتوبر 2018




Ku Kalli sakon taya murnar zagayowar ranar haihuwa da dan Rukayya Dawayya ya mata

Home Ku Kalli sakon taya murnar zagayowar ranar haihuwa da dan Rukayya Dawayya ya mata

غير معرف

Ku Tura A Social Media

A jiyane tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta inda 'yan uwa da abokan arziki suka ta aika mata da sakonnin taya murna, danta, Arfat ma ba'a barshi a baya ba, ya taya mahaifiyar tashi murna.

Rukayya ta bayyana cewa dan nata ya gayamata, Ina taya ki murnar zagayowar ranar haihuwarki mamana kuma ina alfahari dake.



Share this


Author: verified_user

0 Comments: