A jiyane tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta yi murnar cikar yarinyar da take riko, Maryam, shekaru 8 da haihuwa, Maryam din ta samu kyautukan kek sannan sun ziyarci guraren marasa galihu inda suka basu tallafi duk dan murnar wannan rana.
Muna tayasu murna.
0 Comments:
إرسال تعليق