Sanata Dino Melaye ya saka wadannan hotunan a dandalinshi na sada zumunta inda yace ku kalli yanda 'yan sanda suka shakeni da kuma naushi, ya kara da cewa wani mataimakin kwamishina ya ci zarafinshi.
cigaba da karatu »source https://www.hutudole.com/2018/10/ku-kalli-yanda-wani-dan-sanda-ya.html
0 Comments:
إرسال تعليق