الثلاثاء، 9 أكتوبر 2018




Ku Kalli yanda wani yawa mahaifiyarshi matattakala dan ta rika hawa tana tsinko dabino

Home Ku Kalli yanda wani yawa mahaifiyarshi matattakala dan ta rika hawa tana tsinko dabino

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Bautar iyaye na daya daga cikin abinda duk da na gari me neman albarka Duniya da Lahira yake yi, wani bawan Allah a kasar Saudiyya da mahaifiyarshi ke son cin dabino, ya yi mata matattakalar da zata rika hawa saman biyar dabinon cikin sauki tana tsinkowa.

Muna fatan Allah ya saka mai da Alheri.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: