الجمعة، 19 أكتوبر 2018




Majalisar Kano ta gayyaci Jafar Jafar kan bidiyon Ganduje

Home Majalisar Kano ta gayyaci Jafar Jafar kan bidiyon Ganduje

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Majalisar Dokokin jihar Kano ta gayyaci editan kafar yada labarai ta Daily Nigerian Jafar Jafar game da bidiyon da ya wallafa wanda ke ikirarin nuna Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje na "karbar cin hanci" daga hannun wasu 'yan kwangila.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/majalisar-kano-ta-gayyaci-jafar-jafar.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: