A daidai wannan lokaci da jam’iyun Najeriya ke fidda wadanda zasu tsaya musu takarar gwamna a jihohin kasar,yanzu haka tsohuwar ministan harkokin mata Senata Aisha Jummai Alhassan da akewa lakabi da maman Tarabata samu tsayawa a matsayin 'yar takara a wata jam'iyya.
source https://www.hutudole.com/2018/10/mama-taraba-ta-zama-yar-takarar-gwamna.html
0 Comments:
إرسال تعليق