الاثنين، 1 أكتوبر 2018




[MTN ] YADDA ZAKA SAMU BONUS DIN 200 NAKIRA

Home › › [MTN ] YADDA ZAKA SAMU BONUS DIN 200 NAKIRA

غير معرف

Ku Tura A Social Media

 

 To zamu fara bayani akan yadda zaka samu wannan gara6asar saboda haka sai ku bi wa’dannan matakan dake kasa :- Kadanna *344*4*1# zasuce kayi replay da number1 domin process bayan kayi zasuce kasaka name to saikasa kowane suna sannan suce kasaka date to saika saka kwanan watan yau misali 27/09/2018 Za suce kajira zasu antayo maka da sakon massage zuwa cikin wayarka

  

 Kafin suturo maka

Share this


Author: verified_user

0 Comments: