Tauraron fina-finan Hausa, Mustafa Musty yayi alhinin rasuwar kakarshi wadda yace ta zarta shekaru dari a Duniya, muna fatan Allah ya jikanta da Rahama ya kuma baiwa 'yan uwa hakurin rashi.
source https://www.hutudole.com/2018/10/mustafa-musty-yayi-rashin-kakarshi-me.html
0 Comments:
إرسال تعليق