Gudaji Kazaure wanda yanzu haka shike wakiltar kananan hukumomin KAZAURE/GWIWA/RONI/YANKWASHI a majalisar tarayya, ya samu kuri'u 693, sai Muhd Alhassan ya samu 372.
source https://www.hutudole.com/2018/10/shi-ma-honarabul-gudaji-kazaure-ya.html
✔ غير معرف HTDL
0 Comments:
إرسال تعليق