الخميس، 4 أكتوبر 2018




Shugaba Buhari ya gana da tsohon shugaban kasar Afrika ta kudu: Karanta abinda yace mai akan yaki da cin hanci

Home Shugaba Buhari ya gana da tsohon shugaban kasar Afrika ta kudu: Karanta abinda yace mai akan yaki da cin hanci

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bankuncin tsohon shugaban kasar Afrika ta kudu, Thabo Mbeki yau a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja, Mbeki ya jagoranci wata tawagar kungiyar hadin kan Afrika, AU ce zuwa Najeriya.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/shugaba-buhari-ya-gana-da-tsohon.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: