الثلاثاء، 23 أكتوبر 2018




Wata mace ta yi karar mijinta a kotu bisa gazawarsa wajen biya mata hakin kwanciyar aure

Home Wata mace ta yi karar mijinta a kotu bisa gazawarsa wajen biya mata hakin kwanciyar aure

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Wata matan aure mai suna Sa'adatu Musa ta shigar da kara Kotun Mararaba da ke Jihar Nasarawa inda ta bukaci a raba aurenta da mijinta, Dembe saboda kaurace wa shimfidar ta da ya ke yi.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/wata-mace-ta-yi-karar-mijinta-kotu-bisa.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: