الأحد، 21 أكتوبر 2018




yadda zaka samu dollar $150 a saukake a Internet batare da ko Naira, Amma masu android da computer

Home yadda zaka samu dollar $150 a saukake a Internet batare da ko Naira, Amma masu android da computer

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Assalamu alaikum yan uwa nasan wasu zasuce wannan kawai kariyane to ina mai tabbatar muku wlh wannan hanyar gaskiyane kuma suna biyan mutum kudinshi duk yanda ya tara
Wlh na ranse ne da allah mahalicci na Ga daya daga cikin abokaina wanda yasamu damar cire kudinshi kamar haka 

abubuwan da ake bukata wajen samun wannan kudin sune kamar haka
Sunana :
E-mail :
Passwor:
Idan kun tabbatar akwai wadan nan abubuwan to ga yanda zakuyi
Da fako shiga wannan link din http://owemoney.bid/3819048887562
Idan ya bude zakuga kamar haka
Sai ku  ku danna wajen da aka rubuta    Registration  sai ku danna zai bude waje register kamar haka
Zai bude muku waje kamar haka
Na farko kusa sunanku , 
na biyu kusa E-mail dinku na 
uku kusa Password dinku , 
na hudu sai ku kara mai maita password dinku na biyar kusa waennan Lambobin dake a gefe 
Misali
Sunana umar110 
Email dina Umarmuhamnad@gmail.com
 Password ********
Retaep 
Number on the picture 9933 kamar yanda yake a hoton saman  nan
Idan kun tabbar kun cike komae sai ku danna register shikenan zasu  kaiku waje kamar haka
Sai ku danna wajen da na zagaye da red color wato wajen da aka rubuta start watching payed Ads 
Zai bude muku waje kamar haka 
Sai ku rubuta lambar dake a jikin hoto sai ku danna continue haka zaku dinga yi har kudinku yaje $150 zaku iya cirewa
Zaku iya kallon bidiyon  yanda ake idan baku ganeba  
zaku iya  tambyar ABBA KOKOMA TA NAN 09021664821 Zamu kawo muku yanda zaku cire kudi nan bada jimawa ba ku kasance damu idan akwai abinda baku ganeba zaku iya samun 
Abbah Kokomerh  ta wannan lambar 
09021664821
Allah yabada sa'a



Share this


Author: verified_user

0 Comments: