Dan takarar jam'iyyar PDP bangaren kwankwasiyya, wato Abba Kabir Yusuf ya doke abokan takarar sa Salihu Sagir Takai da Farfesa Hafizu Abubakar a zaben fidda gwanin da ya wakana jiya.
source https://www.hutudole.com/2018/10/zaben-fidda-gwani-zabin-kwankwaso-abba.html
0 Comments:
إرسال تعليق