Bayan ficewarshi daga jam'iyyar APC a jiya, Asabar, Sanata Shehu Sani me wakiltar Kaduna ta tsakiya ya bayyana cewa nan da kwanaki kadan zai bayyana jam'iyyar da ya koma kuma zai tsaya takara a zaben 2019.
source https://www.hutudole.com/2018/10/zan-tsaya-takarar-2019shehu-sani.html
0 Comments:
إرسال تعليق