الجمعة، 23 نوفمبر 2018




An Saki Sabin Bidiyon Karbar Rashawar Kashi Na 6

Home › › An Saki Sabin Bidiyon Karbar Rashawar Kashi Na 6

غير معرف

Ku Tura A Social Media


LABARI DA ƊUMI-ƊUMI: AN SAKI SABON FAI-FEN BIDIYON KARƁAR RASHAWA KASHI NA 6.

“GWAMNA GANDUJE KA ROƘI AFUWAR MA’AIKATAN DA KA KORA AIKI, ALHAKIN SU KE BIBIYAR KA”

Ƙasa da mako ɗaya da Babbar Kotun kano tayi hukuncin hana ɗan jarida
Jaafar Jaafar da Kamfaninsa DailyNigeria sakin wani sabon faifen bidiyo
mai nuni da Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje OFR, Khadimul Islam
yana karɓar kuɗaɗe

Share this


Author: verified_user

0 Comments: