السبت، 17 نوفمبر 2018




ANSAKO YAN BIYU DA AKAYI GARKUWA DASU A ZAMFARA

Home ANSAKO YAN BIYU DA AKAYI GARKUWA DASU A ZAMFARA

غير معرف

Ku Tura A Social Media

An Sako Tagwayen Da Aka yi Garkuwa Da Su A Zamfara
Rahotanni sun nuna cewa an sako tagawayen Zamfara da aka yi garkuwa da su bayan masu garkuwan sun karbi naira milyan 15 a matsayin kudin fansa.
Yanzu haka tagwayen sun hadu da iyalansu.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: