السبت، 17 نوفمبر 2018




[Garabasa] Yadda Ake siyan MB 1024 (1GB) akan Naira 200 a Layin Etisalat

Home [Garabasa] Yadda Ake siyan MB 1024 (1GB) akan Naira 200 a Layin Etisalat

غير معرف

Ku Tura A Social Media
tw
assalamu alaikum Maziyar tar wannan shafin mai Dumbin albarka yau Ina tafe muku da yanda Ake siyan MB na Etisalat 1gb akan Naira 200 kacal, mai karatu Sanin kanka ne Siyan data 1gb idan baka cire 1k ba baxaka samu mai lasting ba to ga sauki ta samu Amma wannan datan A gaskiya Expired dinshi kwana 3 ne '3 Days' domin More wannan Garabasar Ga yanda zakuyi da farko ka tabbatar akwai Naira 200 a cikin layin naka sai ka danna 
*929*10#
nan take zasu turo muku da message congratulations, domin duba Balance din datan sai ku danna *228#
Shikenan, kada ku manta kudinga sharing din posting dinmu masu amfani zuwa yan uwa da abokan arziki suma su karanta su karo,
don't forget share our post

Share this


Author: verified_user

0 Comments: