الجمعة، 16 نوفمبر 2018




Kalli yanda gwamnan jihar Taraba yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi a makarantar yara masu nasaka>>Zai bigeka

Home Kalli yanda gwamnan jihar Taraba yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi a makarantar yara masu nasaka>>Zai bigeka

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Gwamnan jihar Nasarawa, Umar Tanko Almakura kenan a wadannan hotunan inda yake tare da daliban makarantar yara masu fama da nakasa na jihar, ya ziyarci makarantarne dan yin murnar zagayowar ranar haihuwarshi inda ya cika shekaru 66.
Gwamnan yayi wasanni da daliban makarantar inda ya basu kayayyakin amfani irin su sanda ga makafi dadai sauransu.

Ya kuma tabbatar ma da daliban makarantar cewa makarantar zata ci gaba da gudana koda bayan ya sauka daga mulki.

Muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.






Kuyi subtriben din Chanel dinmu


Share this


Author: verified_user

0 Comments: