الخميس، 15 نوفمبر 2018




[Music] Nura M Inuwa -Gidauniya Remake (Audio)

Home › › [Music] Nura M Inuwa -Gidauniya Remake (Audio)

غير معرف

Ku Tura A Social Media




- Advertisement -


Sabuwar
wakar Nura M Inuwa mai suna ” Gidauniya Remake ” wato sabuwar wakar
gidauniya da mawakin ya sake bugawa bayan an taba bugata acan baya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

–  Muyi kwaikwaiyon manzon Allah kakan sharifai

– Sunyi kwaikwaiyon manzon Allah dukan kalifai
– Mai kauda damuwar ruhi ke zana doso duk sanda naji zafin rana

– Karki gudu ni ke dai nai kira

Share this


Author: verified_user

0 Comments: