السبت، 10 نوفمبر 2018




MUSIC : Umar M Shareef - Daren Jiya New Song

Home MUSIC : Umar M Shareef - Daren Jiya New Song

غير معرف

Ku Tura A Social Media
MUSIC: Umar M Shareef - Daren Jiya New Song


A yau na kara zo muku da sabuwa waka wanda itama wannan waka ta fasihin mawaki Umar m Shariff mai "Daren Jiya" wanda ceo din HausaLoaded.com,ya tsaya ya kawo mana baitocin wannan waka

Kadan daga cikin baitocin wannan wakar

* Na KirKiro Zance Nazo Ga Yan RiKa.
* Na KanKaro Girma Nasa Cikin JaKa.
* Na Tattaro Yarda Duk Na MallaKa.
* Na Bijjiro Kauna Na BaKi To RiQa.
* Soyayya Kin Bani Nawa Kin Sata A Zuciya , Shine Yasani Wuya Ko Dadi Ni Bazan BarKiBa.

🎵🎵🎵🎵🎵🎵🎵🎵

* Farin Ciki Kai Ne Mai Sawa Inyi..
* BaKin Ciki Kai BaKa So Inyi..
* Gidanmu Nake Can Nike Da Ra,ayi..
*  In Hau DoKi A Kirani Ta Dan Saurayi..
* Giya Naso Nasha Kunga Bazata Sakeni Ba...
* Kushe Bazata Sanya Indai SonKa Ba...

Danna Rubutun dake kasa domin Saukar da wakar kan wayar ku

Share this


Author: verified_user

0 Comments: