الأربعاء، 14 نوفمبر 2018




MUSIC: Umar M Shareef - Tabbas (Hafeez)

Home MUSIC: Umar M Shareef - Tabbas (Hafeez)

غير معرف

Ku Tura A Social Media
MUSIC: Umar M Shareef - Tabbas (Hafeez)


Wannan Shine Kadan Daga Cikin Baitocin WaKar Hafeez Mai Taken 'Tabbas

Soyayya Idan Har Ba Kece Ba .. Babu Macen Da Zan Ba Kauna Tabbass..

√ Kin Bijiro Da Soyayya Na Karba 

√ Kinban Maddaran So Kumma Na Karbaa 

√ Kin NarKe A Jikina Kinyo Saba 

√ Indai GaKi Kuma Wa Zan Zaba 

√ Kin Zauna Cikin Rai Ba CanjawaKece Alkawari Naso Ba Sabawa Tabbass.. 


Share this


Author: verified_user

0 Comments: