Sani Danja da Yakubu Muhammad sun gana da Kwankwaso Home › Kannywood › Sani Danja da Yakubu Muhammad sun gana da Kwankwaso ✔ غير معرف Kannywood Ku Tura A Social Media Taurarin fina-finan Hausa, Sani Musa Danja, Zaki tare da Yakubu Muhammad kenan a wannan hoton inda suke tare da tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a wata ganawa da suka yi.
KARANTA KAJI: YAZAMA DOLE MU SALLAMI GWAMNATIN BUHARI SABODA BABU ABINDA TA TSINANAWA 'YAN NIGERIA - ZAHARADDEN SANI
0 Comments:
إرسال تعليق