Yadda Boko Haram Suka Yi Wa Barikin Metele Dirar Mikiya Suka Kashe Sojoji 75
Home ›
›
Yadda Boko Haram Suka Yi Wa Barikin Metele Dirar Mikiya Suka Kashe Sojoji 75
Yadda Boko Haram Suka Yi Wa Barikin Metele Dirar Mikiya Suka Kashe Sojoji 75
Daya daga cikin sojojin da suka tsira daga harin da Boko Haram suka
kai wa barikin Metele dake karamar hukumar Guzamala a jihar Barno ya
bayyana wa majiyarmu ta PREMIUM TIMES cewa shi ma Allah ne ya sa zai
tsira da ran sa a wannan hari domin kuwa sojojin Nijeriya da ke aiki a
wannan bariki basu sha da dadi ba.
0 Comments:
إرسال تعليق