MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.
Muryar Hausa24 Yau ma gamu tafe da waƙar Ɗan Musa Gombe "Rabbi Taimaki Dattijo (Baba Buhari) ".
Waƙar ta hau kan tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.
Ga taƙaitaccen bayani daga wakilin shafin Muryar Hausa24 akan Mawaƙi Ɗan Musa Gombe (New Prince).
Fitaccen Mawaƙi ne a arewacin Nijeriya musamman cikin jihar Gombe , duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na Musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa.
Wannan shine dalilin da yasa wakilin shafin Muryar Hausa24 ya kawo muku sabuwar waƙar da fasihin mawaƙin nan Ɗan Musa na Gombe (New Prince) ya rerawa shugaba Muhammadu Buhari, domin nuna goyan bayan mawaƙin ga ci gaba da mulki Baba Buhari a shekarar 2019, saboda ɗorawa daga inda ya tsaya na ganin ƙasar mu ta ci gaba a fanni daban-daban .
GA KAƊAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR KAMAR HAKA:
Rabbi Taimaki Dattijo
Amshi: Allah Ameen
Fullo Mai kwana kullum Sallah
Amshi: Allah Ameen
Wanda Baya Barin Mu Moyo ƙwalla
Amshi: Allah Ameen
Rabbana Dafa-Dafa Ilahu ka kare Baba
Kardai na cika ku da surutu sai kun sauke waƙar zakuji sauran baitittikan da suke cikin wannan ƙayatacciyar waƙar.
Ku sauke waƙar anan a kyauta.
Ku sauke waƙar yanzu domin sauraro.
Ku sauke waƙar yanzu domin Kallon wannan ƙayataccen bidiyon, wanda ya ɗauki hankula sosai a shafukan sada zumunta.
DOWNLOAD SABUWAR WAKAR DAN MUSA GOMBE MAI ZAFI TA NASIR EL-RUFA'I BABBAN KUSKUREN KADUNA...
Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro/kallo lafiya cikin Nishaɗi.
Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke
Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.
DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Source: www.MuryarHausa24.com.ng
0 Comments:
إرسال تعليق