Gwamnatin Tarayyar nigeria karkashin jagorancin shugaba muhammadu buhari ta bayyanawa maaikata cewa tana aiki dare da rana domin ganin ta fara biyan mafi karancin albashi Naira dubu 30 nan ba da jimawa ba kamar yanda sakataren tarayya mista mustapha boss ya bayyana mana.
Ko me zaka iya cewa game da wanna?
Domin samun labarai da duminsu kasance da👇🏻
Arewabestie.com
Mun gode🙏🏻
0 Comments:
إرسال تعليق