ASUU: Babu Ranar Janye Yajin Aiki
Home ›
›
ASUU: Babu Ranar Janye Yajin Aiki
Kungiyar malaman jami’o’i ta
Najeriya ASUU ta ce ba za ta sauya ra’ayi ba kan yajin aikin da take yi
wanda ya shafi daukacin jami’o’in gwamnati da ke fadin kasar.
Hakan ya zo ne duk kuwa da sake zaman tattaunawa da kungiyar ta yi
tsakaninta da bangaren gwamnatin tarayya a ranar Litinin a Abuja.
Ministan kwadago na Najeriya Chris Ngige wanda ya jagoranci
tattaunawar, ya yi wa
0 Comments:
إرسال تعليق