Burina ya cika>>Fati Yola bayan da ta hadu da mawakin kudu, Flavour
Jarumar fina-finan Hausa, Fatima Yola wadda ta jima tana nuna soyayyar ta ga mawakin kudu, Flavour, a karshe dai ta hadu dashi kamar yanda ake gani a wannan hoton da suka dauka tare.
Ta bayyana cewa burinta ya cika.
0 Comments:
إرسال تعليق