Dan gidan sarkin Kano, Aminu Muhammad Sanusi zai angwance da amaryarshi cikin wannan watan na Disamba idan Allah ya kaimu kamar yanda rahotanni suka bayyana.
Wadannan hotunan kamin biki ne na masoyan. Aminu wanda dama dan sandane zai auri masoyiyar tashine ranar 29 ga watan nan na Disamba kamar yanda rahotanni suka bayyana.
Muna fatan Allah ya sa ayi lafiya ya kuma sanya Alheri.
Ga karin hotunan.
0 Comments:
إرسال تعليق