الجمعة، 21 ديسمبر 2018




Dan Sanda Ya Nemi Canjin Wajen Aiki Daga Sakkwato Zuwa Kano Saboda Jarumar Fim Maryam Yahaya

Home › › Dan Sanda Ya Nemi Canjin Wajen Aiki Daga Sakkwato Zuwa Kano Saboda Jarumar Fim Maryam Yahaya

غير معرف

Ku Tura A Social Media


SOYAYYA GAMON JINI: Dan Sanda Ya Nemi Canjin Wajen Aiki Daga Sakkwato Zuwa Kano Saboda Jarumar Fim Maryam Yahaya

Daga Maje El-Hajeej

Jami’in dan sanda, Rilwani Bala ya ce, yanzu haka ya nemi canjin
gurin aiki daga Sakkwato zuwa Kano dan kawai ya rika ganin sahibar sa
Maryam Yahaya Tauraruwar Fina-finan Hausa.

“Ina Son Na zama Daya Daga Cikin Cikakkin Masoyin Maryam Yahaya Shi
Yasa Na

Share this


Author: verified_user

0 Comments: