Shahararriyar jarumar nan da ake damawa da ita harkar shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Fati Washa ta wallafa wasu hadaddun hotunanta a shafin Instgram.
Jarumar ta yada hotunan nata ne tare da yabawa dubban magoya bayanta, sannan kuma ta taya su murnar shiga shekara ta 2018.
Har ilay yau jarumar ta jadadda godiyarta ga Allah madaukakin sarki da ya nufeta da ganin wannan shekara cikin koshin lafiya.
Babu shakka hotunan sun kayatar matuka hade da jan hankulan mabiya shafin nata na Instagram.

0 Comments:
إرسال تعليق