الأربعاء، 5 ديسمبر 2018




Kalli 'yan biyun General BMB sanye da rigunan goyon bayan Buhari

Home Kalli 'yan biyun General BMB sanye da rigunan goyon bayan Buhari

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Wannan hoton 'ya'yan tauraron fina-finan Hausane, Bello Muhammad Bello, General BMB sanye da rigar yakin neman zaben Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, sun yi kyau, tubarkallah, muna fatan Allah ya raya su rayuwa me Albarka.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: