الثلاثاء، 4 ديسمبر 2018




Kalli jama'ar da suka taru a wajan kaddamar da yakin neman zaben Atiku a Sakkwato

Home Kalli jama'ar da suka taru a wajan kaddamar da yakin neman zaben Atiku a Sakkwato

غير معرف

Ku Tura A Social Media


Wadannan hotuna yanda jam'ar jihar Sakkwato suka fito ne kwansu da kwarkwatarsu suka taru a wajan yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar da aka yi a yau, Litinin.








Share this


Author: verified_user

0 Comments: