الجمعة، 21 ديسمبر 2018




Kalli wani hoton shugaba Buhari da ya dauki hankula

Home Kalli wani hoton shugaba Buhari da ya dauki hankula

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Kalli wani hoton shugaba Buhari da ya dauki hankula

Wannan hoton na shugaban kasa, Muhammadu Buhari lokacin da yaje gabatar da kasafin kudin shekarar 2019 a majalisar tarayya ya dauki hankula.


Shugaban ya daga hannayenshi biyu sama inda ya nuna alamar 4+4 da 'yan siyasar dake so zarcewa akan mulki ke yi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: