Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya bayyana cewa, daukaka tana sanyawa mai ita kai guda biyar.
Adam ya kara da cewa, kawunan sune:
Girman kai.
Taurin kai.
Saukin kai.
Son kai.
Da Zafin kai.
Adamu yace, Saidai kowane akwai hurumin da ake numashi.
0 Comments:
إرسال تعليق